價格:免費
更新日期:2017-09-24
檔案大小:36M
目前版本:1.0
版本需求:Android 4.0 以上版本
官方網站:mailto:uyaapps@gmail.com
Yan uwa Maza da Mata
Alaramma malam Lawan kalarawi malamin addini ne haifaffen garin kano wadda bincike ya nuna yana daga cikin malaman dasuka kawo sunnah jihar kano..
malam kalarawi yayi fice ne sakamakon yadda yakeyin waazi da abin dariya hakan yasa babba da yaro keson zuwa yaji waazinsa alokacin dayake araye..
Kalarawi yarasu kusan sama da shekara 20 dasuka wuce amma haryanzu ana jimamin rasuwar. malamin yayi rayuwa da gwagwarmaya tare dasauran malamai da kuma manyan sarakuna na jihar kano kamar Marigayi Alh Ado bayero sannan kuma dasu Sani waziri..
muna adduar Allah yasakawa malam da alkhari... Allah kuma yasa aljannah tazama makomarsa... Amin
In English
Malam Kalarawi was one of his kind in the history of Islamic Preaching not only at Kano but all over the world. He send the message in a unique jovial and funny manner, he was a champion among his contemporaries. We pray May Allah S.W.T forgive his shortcomings and make Jannatul Firdaus be his abode.